Ina buqatar bayani, na yi mafarkin wata akuya ta haihu guda 3, sai manyan akuyoyi suka harare su suna cin su, na yi qoqarin kare su, amma na kasa, sai na shiga shagaltuwa saboda wani da aka haifa a gidan. lokaci guda kuma na shagaltu da kare ta