Don Allah ku fassara mafarkin matata
Inda matata ta ga ashe ni da kawun nata muna shirin zuwa aikin Hajji, muna tsaye kusa da motar da za mu shiga, sai ga ruwa aka yi, muna tsaye a karkashin ruwan sama ya cika wurin da muke. suna tsaye sai ruwa ya rufe mana kafafunmu, Hajja ko a'a..